Ajiya Masana’antar shirya finafinai na Kannywood ta Shiga jimami da bakin ciki bayan Samun labarin rasuwar daya gada cikinsu kamal Aboki
Mutuwar Kamal Aboki dai ta girgiza Mutane sosai ganin cewa Matashi ne kuma Hatsarin Mota ne sanadiyyar rasuwar na Kamal Aboki Hakan Yaɗa mutuwar ta taɓa mutane sosai Bama abokan sana’ar sa kadai ba harda sauran mutane mutuwar kamal Aboki ta taɓa su
Ga Bidiyon Yanda Ziza Ta Fashe da Ku
ka👇
