Tirkashi Video Nafisa Abdullahi Tana Zukar Taba A Kasar Dubai Yasa Jama’a Sunyi Allah Wadai Da Ita Yanzu Yanzu

 Sanin kowane ayanzu haka fitacciyar Jaruma ta Cikin masana’antar shirya finafinan Hausa ta Kannywood wato Nafisa Abdullahi Tana kasar Waje yawon shakatawa.


Saidai Wasu na cewa ba yawon shakatawa taje ba, kasuwanci taje yi Yayin da a dayan bangaren kuwa Wasu na cewa karatu sukaje


Katsam kuma sai akaga wani video ta tana shan sigari hayaki ya cika mata baki kalli cikakken video ta cikin wan hoton danna nan👇 👇👇👇👇

Danna Nan Ka Kalli Bidiyon👆👆👆👆👆

Post a Comment

Previous Post Next Post

Contact Form