INNANILLAHI WA INNA ILAHIRRAJI UN😭😭😭😭😭
Inna lillahi wa inna ilaihi Raji’un Allah yayiwa Mahmoud Nadanko rasuwa sanadiyar hatsarin mota a cikin Nigeria 🇳🇬 jahar Katsina. Bisa hanyar su ta zuwa Kano Allah ya jikanchi da Rahama Allah ya Gafarta machi Allah yasa kwanciyar hutu ce Amin.🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲 🤲
Kalli Video👇👇👇👇👇
